"So makaho ne inji hausawa" wani hoto ya kara de shafukan sada zumunta, Inda aka hangi wani matashi yana sumbatar wata mahaukaciya a tsakiyar titi.
Ikon Allah se kallo, kullum kazo soshiyal mediya zaka samu abubuwa na ban mamaki, ban takaici, da ban dariya.
Yau hotunan wani matashi yana sumbatar wata mahaukaciya ya kareɗe shafukan sada zumunta inda har yanzu jama'a keta tofa albarkacin bakin su akan lamarin.
Wani shafi me suna "txio boy" shine ya fara wallafa labarin inda a jiki ya rubuta.
"base ka zama me kuɗi zaka samu wani acikin rayuwarka ba, idan tana son ka zaku zauna har abada, har se lokacin da hakuri yayi halicci, Kaga har mahaukata suna samun masu sonsu" yayi Rubutun a yaren fotugal.
0 Comments