Bidiyon yarinya tana yiwa babban ta dariya sbd bashi da gemu


Yaran yanzu se a hankali, wani bidiyo me abin dariya yana ta karaɗe shafukan sada zumunta inda aka hangi wata yarinya wada bata fi shekaru uku ba tana ta kalƙalawa mahaifinta dariya dan ya aske gemu. 

Shida wannan mutun ance tun ranar da ya fara gamu baya son aske gemun nashi dan kuwa yawancin mutane basu taɓa ganin shi ba gemu ba, hatta matar da ya aura. 

Abubuwa sun canja bayan da yayi aure aka haifa masa diya, inda tasowarta ke da wuya tace, ita de seya aske gemun baya so amma yana son diyar tashi duk abinda ya tambaya se ya yi mata, rana daya ya dawo kowa ya cika da mamaki dan kuwa ya aske gemun, take diyar tashi ta fara dariya tana cewa yafi kyau da yayi askin. 

Post a Comment

0 Comments