Bidiyon Yadda wani uba ta aske kan yarshi


Bidiyon Yadda wani uba ya aske kan yarshi kwal-kwal ya dauki hankulan masu amfani da shafukan sada zumunta, Inda ake ta tafka muhawara. 

Budurwar me suna Dintle Hlapane ta wallafa Bidiyon a shafinta na TikTok inda ta bayyana cewar ita a ganinta tafi kyau ba gashi a kanta. 


 bidiyon take yanke ya zama masha-huri  inda mutane dayawa suke ta sharhi akan bidiyon, kama Iyanzu Bidiyon yana da adadin kallo kusan sama da 200k views. 


Post a Comment

0 Comments