Ganin rigar ₦aira miliyan 17 ta girgiza masu amfani da shafuka sada zumunta.


A kace inda ranka ka sha kallo, wata riga me kalar almajirai ta girgiza Ma'abota shafukan sada zumunta, Inda rigar aka kiyasta kudin ya kai zama da ₦aira miliyan 17. 

Makun omoniyi wanda aka fi sani da yomi Cansual, daya daga cikin manyan fashion dizaina ne kuma tela, wanda yayi suna kawai da gaske a har kar sutura da kayan kele kele, shine ya wallafa hotunan wannan rigar inda ya wallafa waye ze dauka, tare da fara shin ta $8600 (₦7, 120, 000).

Kama yanzu mawaka da yan fim, da yan gayu da dama sun fara nuna ra'ayin su akai rigar. 

Post a Comment

0 Comments