Matashin daya auri gurguwa sun samu ƙaruwar ɗan namiji


Mashin me suna NY Solomon ya bayyana mutuƙar farin cikin shi, a Kafar tiwita biyo bayan matar shi me larura wadda take a keken guragu ta haifa masa Santa lelen yaro namiji. 


A yadda ya bayyana, ya ce yana matuƙar mamaki duk lokacin da mutane suka tambaye, wai da gaske ne yana son matar tashi me suna Cynthia, saboda yadda take da larura kuka koda yaushe tana keken guragu. 


NY Solomon ya bayyana yadda yake matuƙar kaunar matar tashi, yace koda so daya be taba dana sanin auren taba, illa shine a koda aure ya kamata ya dinga gode mata saboda yadda ya yarda dashi ta aure shi, yace idan za'a ƙara bashi dama ache ya zaɓi matar da ze aura to tabbas Cynthia ze dauka. 


Tuni Ma'abota shafin na tiwita suka dinga yi mai addu'oi na samun nasara a ruyuwa, wasu kuwa suna ya yabawa da auren nasu. 

Post a Comment

0 Comments