!DOCTYPE html> Saurayi be taɓa cewa yana sona, ba Sede tsofaffi- cewar wata budurwa.

Saurayi be taɓa cewa yana sona, ba Sede tsofaffi- cewar wata budurwa.



Budurwar Ma'abociyar Kafar sada samun ta, ta bayyana yadda saurayi Be taɓa cewa yana sonta ba, kuma duk samarinta tsofaffi ne. 

Budurwar ta bayyana labarin ta cewa ita de ita ce mahaifiyarta tana da yaya biyar kuma itace ta biyar yar autar ciki, a tsarin gidan su duk wanda ya gama makarantar sakandare to an gama kula da shi, kome shi ze dinga yiwa kan shi. 


Budurwar tace bawai bata godewa Allah bane Akan abubuwa, masu tarin yawa da ya bata A'a Sede ita tana bukatar wani abu daban, abokanta suna da samari inda suke daukar su su tafi chilin, to amma ita ba zata iya fita chilin da tsoho ba. 

Post a Comment

0 Comments