Ɓullar wasu hotuna a shafukan sada zumunta sunyi, matukar hargitsa masu amfani da kayar, inda cikin fushi suke ta tofa albarkacin bakunansu.
A yadda shafin hausafeed.com.ng ya samu labarin shida wannan uban ya dawo gida ne a gajiye, bayan ya kwanta Yaron shi jariri ya farka daga bacci uwar bata kusa dashi, inda ganin haka ya fara tsala kuka, jin haka ke da wuya uban ya farka daga bacci cikin fushi, inda ya warci hannun yaron dama take hannun ya karye, wannan har yanzu yan sanda suna bincike akan al'amarin.
Ra'ayin mutane ya babanta dangane da lamarin inda wasu, suke ganin kamar uban bada niya yayi haka ba, inda wasu suke cewa yayi ne da gayya, to amma koma de yayane wannan abun ya faru ne sana diyyar rashin kai zuciya nesa, musamman akan abin da ya shafi iyali da zamanta kewa.
0 Comments