!DOCTYPE html> Yadda magidanci ya kama kwarton matarshi yana ƙoƙarin tserewa ta taga

Yadda magidanci ya kama kwarton matarshi yana ƙoƙarin tserewa ta taga A wani bidiyo ya kareɗe shafukan sada zumunta, Inda aka ga wani mutum yana kokarin tserewa ta taga lokacin da wani guda kuma  ya buɗe tagar yana ƙoƙarin kama mai ƙafa. 


Bidiyon wanda wani ma'abocin shafukan sada zumunta ya wallafa, yace shide me gidan ya dawo da wuri ba kamar yadda ya saba kullum ba. 

inda matar shi da saurayin ta suka ankara da haka shi ne ta bashi shawarar ya tsere ta taga tun da babu hanyar da ze gudu, ai kuwa ya bude taga ya fita amma Sede gidan me bene hawa uku ne. 

shi kuma mijin shugowar shi ke da wuya ya ankara da me yake faruwa inda dan da nan ya bude tagar ya fara kokarin kamo kafar kwarton to amma kwarton yayi nasarar fizgewa duka wannan makota da suke kusa da wajen suna kallo inda suke ma suka dauki bidiyon. 

Post a Comment

0 Comments