Yadda Mawaƙi Davido ya kaiwa sarki Sanusi Lamido Sanusi ziyara domin taya shi murnar Maulidi.Davido mawakin waƙokin turanci ne wanda dan asalin kabilar yoruba ne, ya kaiwa tsohon sarki Kano Mallam Sanusi Lamido Sanusi ziyara har gida a cikin wani faifan bidiyo da Mawaƙin ya wallafa a shafinshi na Instagram. 

Sanusi Lamido Sanusi wanda aka fi sani da Khalifa Sanusi II ya kasance sarkin Kano ne tun daga lokacin da kakanshi sarki Ado Bayero ya rasa har lokacin da a shekarar 2020 gwamnan Kano Abdullahi umar Ganduje ya cire shi. 

Ya kasance shugaba ne a darikar sufanci ta tijjaniya. 

Post a Comment

0 Comments