Allah ya yi wa mai gadin ƙabarin Manzon Allah (SAW) Agha Habeeb Muhammad al-Afari, rasuwa a yau Laraba. Agha Habeeb al-Afari yana ɗaya daga cikin manya-manyan tsofaffin masu gadi a Masallacin.
Za a yi jana'izarsa bayan Magriba yau a Masallacin. 🕌
Karanta cikakken labarin anan:https://bit.ly/3DvtRsZ
0 Comments