Mutane da dama ne masu amfani da shafukan sada zumunta suke nuna alhinin bayan ganin Bidiyon wani mahaukaci yana gibgar wata sabuwar mota a gefen titi.
A cikin bidiyon de za'a hangi mahaukacin ya na tafiya ne a gefen titi, kawai ya iso kan motar wanda duk kannin al'amu sun nuna me ita ya faka motor ne a gefen mata ma'aikata ko kuma coci, kuma motor wadda kirar Toyota ce kuma sabuwa.
A cikin bidiyon za'a ga mutane ne da dama a gurin inda duka suka kasa hana mahaukacin wannan danyen aiki, gudun kar fushin ya dawo kansu.
0 Comments