!DOCTYPE html> Dubun wani gardi me shigar mata yana cin kudin maza ta cika

Dubun wani gardi me shigar mata yana cin kudin maza ta cika


Yadda dubun wani Gardi wanda yake basaja a matsayin mace ne ta cika. 


Yan sanda a kasar Uganda sunyi Ram da wani matashi da yake shigar mata yana karbar kudin samari ta cika, bayan da wani yayi rifotin dinshi a caji ofis din yan sandan Kasar. 


Mutanen de wanda bamu samu sunanshi ba, a yi kiyasin ya lamushe kudin sama da maza 56 acikin har kar tashi. 

Post a Comment

0 Comments