Ko kun san jarumi Adam A zango ya taɓa rantsewa da Alkur'ani shi ba ɗan luwaɗi bane


Da yawa mutane basu san cewa mawaki kuka jarumi a masa'antar kannywood Adam A zango ya taɓa rantsewa da Alkur'ani cewar shi ba ɗan luwaɗi bane kuma Be taba yi ba. 


Hakan ya biyo baya ne lokacin da masoyanshi suke ta zarginshi da neman maza, idan ba manta ba jarumi adam a zango yana daya daga cikin jaruman da suka fi gwagwarmaya a masa'antar kannywood, inda ya sha zarge zarge da dama kama daga cewar yana auri saki zuwa yana shan giya har I zuwa cewar shi ba musulmi bane. 


Adam Zango ya ranste da cewan shi ba dan luwadi bane kuma ba zai zama ba a rayuwan sa.

  “Na zo ne domin in fada ma duniya cewan ni ba dan luwadi bane kuma bana tarayya da ayyukan luwadi a kamfanin shirya fina finai da kuma wajen kamfanin.” 

Post a Comment

0 Comments