matar da tafi kowa Girman baki ta karya record bayan ta lamushe wani burodi lokaci guda.
Akace inda ranka ka sha kallo yadda matar da tafi kowa Girman baki ta karya record bayan ta lamushe wani burodi lokaci guda. 


Matar de me suna Sam Ramsdell ta karya record din matar da tafi kowa Girman baki a duniya, inda bakinta yana da faɗin centimeter 6.52,kamar yadda Guinness  World record. 


A makon da yana gabata Sam tayi wani abu na azo a gani inda a loma ɗaya ta lamushe wani burodi me girman gaske, wani ake cewa burrito. 

Post a Comment

0 Comments