"Budurwata ta sacemin min komai har kayana" cewar wani matashi

a wani gajeren bidiyo da jaridar legit ta wallafa anga wani matsashi a fusace yana ta sumbatu bayan budurwar shi da suka haɗu ba a wuce sati biyu ba ta yashe mai komai. 

A yadda Matashin yake bayani acikin Bidiyon ya bayyana yadda, suka haɗu a inda wani abokinshi yake mai recording din Bidiyon, yace bamu wuce sati biyu da haduwa ba a tunani na na samu aboki yar rayuwa ashe ɓarauniya ce ta kwashe min duka kudi na, da kuma kayana masu tsada. 

Post a Comment

0 Comments