!DOCTYPE html> Yadda Bidiyon wata budurwa tana wanka ya ɓulla

Yadda Bidiyon wata budurwa tana wanka ya ɓulla


Yadda Bidiyon wata budurwa tana wanka ya ɓulla, abun ze baka mamaki. 

Dole mutane musamman yan mata su kiyayi yadda zasu dinga amfani da shafukan sada zumunta. 

Domin kuwa akwai mutanen banza da suke, a ko ina. 


Yau ne muke samun labarin yadda bidiyo wata yarinya a kudu me suna Angela ya ɓulla bayan tayi Bidiyon da niyar ta turawa saurayin ta da suka haɗu a soshiyal midiya, shi kuma Be bata lokaci ba ya sake bidiyon a shafukan sada zumunta. 

Post a Comment

0 Comments