Yadda wani fusataccen uba ya garzaya makarantar yarshi bayan ta fada mai yan ajinsu basa yi mata magana.
Wani mai amfani da shafin tiwita ya hakaito yadda wani abokinshi diyarshi take kawo mai ƙara yan ajinsu basa yi mata magana,inda rana daya da bun ya ishe shi yaje har makarantar yana zazzaga musu bala'i, Sede malamar ajin ta faɗa mai yarshi bata jin magana shi yasa ta faɗa wa ragowar daliban su dena shiga har kar ta.
Wannan yayi matuƙar fusata shi, inda ya rasa yadda ze bullo wa al-amarin kuma yana son yarshi ainun.
0 Comments